SHIKA_SHIKAN MUSULUCI GUDA BIYAR 5
kamar yanda aka samu a cikin hadisi ingantacce shika_shikan musulunci guda 5 ne sune:
1:KALMAR SHAHADA:Kalmar shahada itace furta LAILAHA ILLALLAH MUHAMMADURRASULULLAH SAW itace kalmar da duk wanda ya fade ta ya zama musulmi,kuma itace kalmar da ALLAH YA kira ta da igiya mai karfi,kuma itace ta ke banban tawa tsakanin ALLAH da sauran ababen halitta.
2:SALLAH:Sallah ita ce wata ibada da ALLAH YA sharanta ga dukkan musulmi wanda ya ke baligi kuma mai hankali,Tana farawa ne da kabbara ta kare da sallama,Kuma sanna ana yin tane sau biyar a kullun ita ce ta banbanta tsakanin musulmi da kafiri.
3:
0 Comments